User:Abdul director
Appearance
Abdullahi Musa, wanda yafi shahara da Abdul Director. An haife shi a ranar 3 ga watan Fabrairu, 1998 a garin Potiskum dake jihar Yobe a Najeriya. Mahaifinsa Alhaji Musa Idris, mutumin garin Hadejia karamar hukumar Jahar Jigawa; yana da ya'ya goma sha biyu, wanda Abdul Director ya zama na bakwai a cikin su.