Jump to content

User:Abdulhadi Aminu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abdulhadi Aminu inkiya Sidi Abidi mawaƙi ne kuma marubuci ɗan asalin Jihar Sokoto da ke arewa masu yamma a Najeriya, ya yi karatun firamare a Sultan Maccido Model Primary School da ke cikin garin sokoto, ya kuma yi sakandare a School For Islamic Education da ke Talata Mafara Jihar Zamfara, daga bisani ya yi digiri a Université Franco-Arabe Attadamoun da ke birnin Yamai a jamhuriyar Nijar.


Ya shahara a kafafen sadarwa ta hanyar faɗakarwar da yake yi akan gyara zamantakewa.