User:Abubakar murtala
[Abubakar murtala mati 1]Alh murtala mati (Nafsah) an haifeshi aranar juma'ar 13 febuary,1976 sannan an haifeshi a garin Daura dake jahar katsina sannan makarancin alqur'ani ne yayi karatu na tsangaya yayi karatunsa a garin maiduguri dake jahar barno sannan yayi karatu a janhuniyar niger a garin damagaram sunan mafaifinsa Alh mati gwafso anfi saninsa da wannan sunan, sanan sunan mahaifiyarsa Hajiya fatima ana kiranta da hajiya tacim, Alh murtala nafsah dan kasuwane sannan kuma dan kwangilane sannan ya rasu aranar 25 july,2022 aranar litinin sannan yarasu ya bar mata uku da yara ashirin daidai sannan yana da mata biyu wanda yataba aura sannan yarabu dasu, alh murtala nafsah yarasune bayan doguwar rashin lafiya
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "Abubakar murtala mati", but no corresponding <references group="Abubakar murtala mati"/>
tag was found