User:Aishatuabubakar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tabarau

Gilashi ne na ido ,da ake sawa domin kare ido daga iska ko hasken,da yawa daga cikin mutane suna sa shi domin kare lafiyar idon su.

Wasu Kuma suna sa shi domin kwalliyya

Mutanen da suka fi yawan amfani dashi[gyara sashe | gyara masomin]

1.likitoci

2.malaman makaranta

3.injiniyo

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]