Jump to content

User:Alimustee

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mustapha Muhammad Ali[gyara sashe | gyara masomin]

Mustapha Muhammad Ali ne sunana. Na yi rubuce-rubuce a wajen wikipedia a harshen Hausa. Ina so na zamanto daya daga cikin masu bada gudumma a wannan fage yayin da kuma nake kokari karasa karatun degree na biyu a jami'ar Ahmadu Bello University, Zaria