Jump to content

User:Babson dk

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sunana Adamu Aliyu Ngulde daga jihar Borno na halarci tarukan wikipedia kuma ina da sha'awar bada gudumuwata sosai, yanzun zan cigaba da bada gudunmuwar bunƙasa wannan shafi a koda yaushe.