User:BinUsman01
Sani Usman Sani ( Bin Usman. )
An haifeni a Idi-Araba, Surulere, Lagos State, Nigeria.
A shekarar Alif dubu daya da dari tara da casa'in da hudu, Ashirin da hudu ga watan shadaya. ( 1994-11-24).
Mahafina, haifaffen kano ne, a karamar hukumar Bebeji, a cikin wani kauye mai suna, Unguwar Inusa ( Garko) .
Allah yayi masa Rahama, Ameen.
Maifiyata, Sa'adatu Umar, Haifaffiyar cikin garin zaria ce.
Ansani a makarantar firamare shekara ta dubu biyu da daya (2001), a Unguwar yakubu primary school, bebeji local government, A shekara ta dubu biyu da bakwai ( 2007), na tafi sakandare a garin yaryasa dake cikin tudun wada local goverment, anan nayi junior da senior secondary. A shekara ta dubu biyu da sha biyu ( 2012 ) na kammala.
Sai shekarar dubu biyu da sha bakwai ( 2017 ) na shiga Kano state Polytechnics, na karanci komfuta ( computer science), na kammala karatuna na diploma a shekarar dubu biyu da sha tara, ranar uku ga watan shabiyu ( 2019-03-12 ).
Wannan shine takaitaccen tarihina.
Bin Usman.
Thank