Jump to content

User:Erdnernie/Kaushin Kafa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kaushin kafa wani nau'in cutane da yake fitowa a kafar mutane. Hakan yana faruwa ne ba tare da sanin mutum ba, amman kuma mafi yawan lokaci yana fitowa mutane wadanda basa kusa da kafarsu. [1]

A kowane yanki na duniya, akan samu mutane da yawa waenda ke shiga takura sanadin wannan ciwo na Kaushin kafa wanda ya kan zama kamar alama ce ta mutum marar tsafta. A qasashe da dama kamar nahiyar turai da na asiya suna daukan sa babban lamari a inda har suke hada magunguna masu tsada domin maganinsa.

Akwai hanyoyi da dama na maganin wannan cuta kamar yadda suka zo a shafika da dama [1]

  1. https://wikihausa.com.ng/yadda-ake-gyaran-kafa-na-musamman-kaushi-ko-faso/