User:Hamxo
Appearance
Sunana Abdullahi Hamza Ilyas.Ni dan Najeriya ne,dan asalin jihar kaduna.Ni dalibine a jami’ar jihar kaduna,Kuma ina karantar ilimin mutum da muhallinsa.Wato Geography a jami’ar kaduna da aka fi sani da kasu.Kuma edita ne na Wikipedia.ina kuma amfani da user:Maibakko