Jump to content

User:Huzaifakumo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa shafin Muhammad Huzaifa Ahmad daga Nijeriya, dalibin Jami’ar Tarayya, Kashere, Jihar Gombe. Ina sha'awar aikin Jarida, Aiki da Computer da Social Media. Ina son haɓaka ilimi akan Wikipedia.