Jump to content

User:Ibrahim Y Bagwai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
User Ibrahim Yusuf Bagwai

An haifini a kofar kudu dake cikin garin Bagwai, karamar hukumar Bagwai dake jihar Kano Najeriya. Ranar 07/03/1973. Nayi karatun allo a makarantar malam Mu'azu da malam Ibrahim gidan tsamiya. Sannan Nafara karatun firamare a shekara ta dubu daya da dari tara da saba'in da tara (1979) zuwa 1984 daga nan sai na shiga karamar sakandiren Bagwai a shekara ta 1985 zuwa 1988 daga natafi makarantar huron malamai dake wudil a 1989 zuwa 1991 daganan sai nasake kowama kwalejin ilimi mai zurfi ta Kano dake Kumbotso,1994 zuwa 1988, jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria a shekara ta 2008 zuwa 2011 sannan nakoma Jami;ar Ahamadu Bello a she kara ta 2017 zuwa yau. Nayi aikin malanta da hukumar ilimin firamare, daga 1992 zuwa 2019, a yanzu ni malamine a babbar kwalejin ilimin fasaha ta tarayya dake Bichi,jihar Kano.