User:Ibrahim magaji jarmai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ibrahim magaji jarmai wani Matashi ne dan shekara ashirn da biyar a duniya wanda yake a mahuta dake karamar hukumar dandume kuma Yana a cikin gidan zarumai dake a mahuta inda yayi nasarar gama firamari school a shekarar 2009 ya kammala sikandire a shekarar 2014 yanzu yana karatu a makarantar horar da malaman makaranta dake a dutsin ma jihar katsina. [1]

  1. Alhaji Sani dankwairo