User:Ikhadeejatu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

FITOWAR DAULAR GID GID.

Zuriyyar bade sunfitone daga kabilar (gir-gir).Sunyi gudun Hijra Suntashi daga dadigar,suka tafi Wani gari dake kudu Wanda ake kiransa (satako),sedea Basu samu karbuwa ba se suka nufi Garin da Ake kiransa (gayin) Wanda yake kudancin tangali.Alokacin MADA ZABU shike Mulki,sedea Basu samu karbuwa ba daga mutanen tangali,se suka nufi (gid gid) inda suka kwashe tsawon 24kilometres a tafiyarsu.Sun zauna a gogaram alip na 1784 inda a alip na 1804 Borno ke kaimusu Hari saboda yawan chigaba da bukatar bayin da suke Dashi daga kabilar BADE.

Kabilar BADE sun chigaba da fadada tsaronsu sbd kabilar Fulani da kanuri na chigaba da kaimusu Hari,sunci gaba da fadada tsaronsu ne ta ketaren arewa ta hanyar hadejiya,A alip na 1808 babuje ta shugabntar da jagoranta daga (gid gid) ,babuje sun hada kai da kabilar BADE Domin Su Kare Kansu daga farmakin kabilar Fulani da kanuri.