Jump to content

User:It'z yusuf Guyson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Intanet ko Yanar gizo wani irin tsari ne na harhade-harhaden na'urorin duniya a bisa bigire guda domin sadar da junansu a bisa dogon zango ba tare da hadakar waya a tsakani ba (wireless). Biliyoyin naurorin computa ne ke jone da juna a babban turken internet a duniya.

Tasirin intanet kan rayuwar Yan'adam Fasahar intanet fasaha ce da wasu masana ke cewa ta sauya fasalin yadda ake gudanar al'amuran rayuwa a duniya gaba daya, har ta kai wasu na cewa sun fara mantawa da ko yaya rayuwa take kafin zuwan Intanet.[1]