Jump to content

User:Jabir Sani Amir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Assalamualaikum warahamatlullah Ni sunana jabir Sani mahuta...nayi karatu na primary a garin mahuta sannan nayi karatuna na secondary a garin faskari bayan nagama karatu na secondary sae natafi jamiar usmanu danfodio university sokoto dake sokoto nayi karatu na degree a dapertment na BIOLOGICAL sciences ...bayan na kammala sannan natafi zuwa bauchi domin yin bautar kasa ....na kammala bautar kasata a shekara 2020 ...... nagode nagode sosae naji dadin wannan tsari na Wikipedia