User:Jidda3711
Appearance
Suna na Hauwa'u Yusuf, ni 'yar Nigeria ce. Na fara yin editing a Wikipedia ne a ranar 11 ga watan Satumba, shekara ta 2021. Ina yin editing a shafin Wikipedia domin bada gudummawar Ilimi kyauta ga al'umma. Kuma Ina karatu ne a jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya, jihar Kaduna.
{{User Hausa Wikimedians User Group}}