Jump to content

User:Kananak

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mi nene hakuri axaman rayuwa

Hakuri wani abu ne wanda maishi baya Rashi kumi narayuwa saika sa hakuri kumi kake so kacimma burinkah indae kana so kacimma burinkah saekasa hakuri idan kana wani kasuwan ci ku wani aiki kana ganin baci gabah in Allah ya yarda idan kasa hakuri kaci gabah dawannan aiki to wata Rana zaka cimma burinkah ara yuwa ku ma sai ka Yi Imani da Allah ke badawa shike karbah idan Allah yanofah saika zama saika zama in Allah ya yarda (kumi Allah yakeyi ba Dan Adam bah )

wayu da dubara basu badawa