User:Lawan Bala
Appearance
Sunana Lawan Bala na kasance ina son yin bincike a shafin yanar Gizo gizo,haka kuma ina son sanin Tarihi akan abubuwan da suka shafi rayuwar mutane da gurare, Sai na haɗu da ɗan uwa kuma editor a cikin Wikipedia a wani taron Wikipedia da nayi attending a Jihar Kano naji dadin zuwa na Kano a wannan lokaci saboda na samu damar cika burina na Sanin tarihi.ina fatan ƙara samun kwarin gwiwa a cikin Wikipedia.