User:Maryam Gambo Abdurrahman/Emma Watson
Appearance
Emma charlotte duerre watson jarumar turanci ce da ayyuka.an santa a matakin duka blockbusters da fina-finai masu yanci.da kuma yancin aikin mata,ta amshi zabi na yabo,wanda ya hada da lambar yabo na mai zane da lambar yabo na wasan kwaikwayo a MTV.watson ta kasance an nada ta a cikin jaruma mafi girma a duniya da ake biya ta mujallar kasuwancin kasar Amuruka da aikin banza kuma an anbaceta daya daga cikin mutum dari mafi karfi a duniya ta mujallar lokaci a shekarar 2015.