User:Mubarak Tijjani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mubarak Tijjani Zakariyya,an Haife shi a ranara 14 ba watan satumbar 1999, a Unguwar Goron dutse,kano state Nigeria.

  Yayi makarantar primary a Yalawa Model Primary school, yayi karamar makarantar secondary a G.S.S Abdu Na liti.
 Ya cigaba da babbar secondary a  Governor's College Kano.ya fara zuwa Jami'a a shekarar 2020 (Bayero University Kano)   yana karantar Human Physiology (ilimin sanin Halittun jikin Dan Adam da amfanin su)