Jump to content

User:Muhammad Musa Tika

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Muhammad Musa Tika haifaffen garin Potiskum ne dake jihar Yobe a arewa maso gabashin Nigeriya, ya fara karatu daga matakin firamare a makaratar sabon gari a shekara ta 2008 zuwa shekara ta 2013, daga nan Sai ya lula zuwa karamar sakandire a shekara ta 2013 zuwa 2016 a makaratar GDJSS Garbawa bayan ya karbi shaidar kammala Sai kuma na shila zuwa makaratar Al'azhar collage of science and humanity dan karatu a matakin babba sakandire daga 2016 zuwa 2019, A yanzu haka ya na karatu a makarantar koyar da kimiyya na gwamnatin tarayya dake jihar Yobe wato FEDPODAM (Federal Polytechnic Damaturu) inda yake karantar fasahar na'ura mai ƙwaƙwalwa (Computer Science.

Muhammad makarataci ne, marubucin waka,yana kuma daya daga cikin membobin kungiyar marubutan karamar hukumar Potiskum dake jihar Yobe (potiskum writers Association).