User:Muhammad fika ibrahim
Appearance
GABATARWA
Sunana Ibrahim Muhammad Fika,kumani asalin dan jihar yobe ne, kuma an haifeni a garin Kaduna 28/4/1996, nayi makarantan firamari a Demonstration firamari school dake garin kaduna, nayi makarantan karamar sakandiri a Unique foundation dake Unguwan Shanu kaduna sannan na tafi babban sakandiri dake Kawo wanda aka fi saninta da makaratan horas da malamai kaduna (kaduna teachers college). nayi makarantan Gaba da sakandiri a Makaranatan Kimiya da fasaha dake kaduna (kaduna polytechnic) inda na nasamu takardan Diploma a purchasing and suply. wannan shine kadan daga cikin tarihin rayuwata.
Ina da sha'awar bada gudumawa ta a wannan shafin domin chigabansa.