Jump to content

User:Najaatuhd

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Najaatu Haruna Dalhatu Marubuciya ce kuma mai gyaran shafukan Wikipedia Hausa. Ta fara editin a shekarar 2022 a program din wikimania da akai a watan august na shekarar. Wanda a nan ne ta hadu da Adnan (Erdnernie) wato wanda zata aura. Editer ne shima kuma marubicin wikipedia.

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife ta a 12 ga watan July na shekarar 2003 a karamar hukumar Katsina dake cikin garin Katsina.