Jump to content

User:Onlystevour

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sunana Stephen, Ni daga kabilar Igbo ce da aka haifa a garin Ganye na jahar Adamawa. Ina son yin rubuce-rubuce a yaren Hausa. Kuma ina fatan zan yi iya ƙoƙarina wajen taimakawa.