User:Rabiu Muazu Dabai
Appearance
Hon Hamza Muhammad brodo me ba gomnan katsina right Hon Aminu Bello masari shawara akan hana sha da fataucin miyagun kwayoyi dakuma safarar dan adam a jahar katsina. Kuma tsohon kwamishinan yada labarai da aladu na jahar katsina, shine farkon wanda ya fara rike wannan kujera bayan gomna Aminu Bello masari ya kirkireta bayan lashe zaben gomnan katsina da yayi a karo na biyu a shekarar 2019 a matsayin gomnan katsina. Hon Hamza Muhammad brodo yayi aiki tare da hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa kuma ya rike mukamai da ban da ban a hukumar kafin dawowarshi zuwa kwamishinan yada labarai da aladu na jahar katsina a shekarar 2015.