Jump to content

User:SaniRabo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sunana Sani Rabo Idris, haifaffen garin Ung Nungu a Karamar hukumar Sanga a nan jihar Kaduna. Nafara rubuce-rubuce ne a shafukan sada zumunta ta zamani, kamar su Facebook, Twitter, Instagram da dai sauransu tun a shekarar 2011. rubuce-rubuce na suna da alaka ne da kare hakkin dan adam da kuma tallafawa mata don su dogara da kansu acikin al'umma. Inada shekaru 30 da haihuwa, kuma nayi degree na farko a fannin tattalin arziki wato Bsc Economics daga jami'a mallakar jihar Kaduna wato Kaduna State University a shekarar 2022. Nasamu nasarori sosai a bangaren rubuce-rubuce na ta yadda nasamu shahara da kuma sanuwa a shafukan sada zumunta na zamani.