User:The websiter
Appearance
Almustapha Abubakar Muhammad (2/08/2003) an haife shi a cikin babban birnin Gombe dake jahar Gombe a kasar Nigeria. Yayi makarantan firamare a IDI primary school. sannan yayi Sekandare a JIBWIS islamic science school Arawa. Sannan yanzu yana karatu a jami'ar Gombe wato Gombe State University, yana karanta ilimin likitanci MBBS. Kuma yanzu shine Managing Director,a makarantan Future Professors Academy wanda ke garin Gombe.