Jump to content

User:Umar abubakar araby

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

umar abubakar araby funnyboy mawallafin kafar yanar gizo ta hausa Wikipedia

ARABY FB an haife shi a cikin garin jos) mawaki ne Kuma Mai rubuta waka ne acikin duniyar mawakan hausa hip hop na Arewa daga ƙasar Nigeria.

UMAR ABUBAKAR ABDULKADIR (araby) ya kasance daya daga cikin shahararrun mawakan gambarar da sukayi fice a Jos ta arewa Kuma shine captain Mai gudanarwa a kungiyar YARAN JOS CITY GROUP (Y.J.C)