User:Wikiabdull
Appearance
Halin da yan Najeriya suka tsinci kansu a 2024
An fuskanci hawhawan farashi wanda ba a taba samun irinsa ba a tarihin Najeriya, hakan ya samo asali ne a dalilin cire tallafin man fetur da shugaban kasa yayi, hakan ya janyo farashin man fetur ya kai sama da Naira dubu daya a kan kowace lita wanda wannan ba a taba ganin irinsa ba.