Usman Muhammad Rabiu A.D.

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Usman Muhammad Rabiu A.D shahararran mawaki ne kuma marubuci sannan makirkiri mamallakin shafin HAUSA BA DABO BA a shafin Facebook mamallakin jaridar arewa a yau magazine mamallakin shafin YouTube channel na DAULAR HAUSA TV an haifeshi a jihar Kaduna kwarbai road opposite federal polytechnic Kaduna state a 26/05/1988 yayi karatun alkur'ani bayan da yayi sauka a makarantar babban malami na madabo jihar kano yayi makarantar primary school a dambazau special Islamiyya daga baya ya karasa jakara special primary school daga nan ya wuce makarantar secondary ta G.S S. gwammaja daga bisani kuma ya zarce makarantar gaba

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]