Jump to content

Vadala Road railway station

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mumbai Vadala Road railway station
Hanyan jirƙin ƙasar na Vadala Road a munbai

Titin Vadala (tsohuwar hanyar Vuddalah, lambar tashar: VDLR/VD), tashar jirgin ƙasa ce akan Layin Harbour na layin dogo na Mumbai Suburban. Tun da farko an kira tashar Gowari.[1]

  1. http://rupapublications.co.in/books/halt-station-india/
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.