Vaishali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vaishali
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Birni ne da yake a karkashin jahar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan jama'a a kasar ta indiya, Wanda kuma akalla a kidayar shekarar 2011 tanada jumullar mutane 3,495,021 a birnin.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]