Valantina Abu Oqsa
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa |
Galilee (en) ![]() |
ƙasa | Isra'ila |
Mazauni |
Haifa (mul) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, mai bada umurni na gidan wasan kwaykwayo, maiwaƙe da marubucin wasannin kwaykwayo |
IMDb | nm2319819 |
Valantina Abu Oqsa 'yar fim ce ta Falasdinawa, darektar gidan wasan kwaikwayo, mawakiya kuma marubuciyar wasan kwaikwayo. An ba ta lambar yabo ta Etel Adnan ta 2012 don Mata Playwrights da aka sanar don wasan kwaikwayon ta I Am Free,[1] [2] [3][4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Qualey, M. Lynx (2012-09-16). "Palestinian playwright Valantina Abu Oqsa on 'I Am Free'". Egypt Independent (in Turanci). Retrieved 2023-11-10.
- ↑ "Valentina Abu Oqsa | Al Bawaba". www.albawaba.com (in Turanci). Retrieved 2023-11-10.
- ↑ "Valantina Abu Oqsa on the Theater, Awards, and How She Wrote 'I Am Free'". ARABLIT & ARABLIT QUARTERLY (in Turanci). 2012-09-17. Retrieved 2023-11-10.
- ↑ "Valantina Abu Oqsa blev årets vinnare av Etel Adnan Award | Riksteatern". via.tt.se (in Harshen Suwedan). Retrieved 2023-11-10.