Victor Diagne
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 5 ga Yuli, 1971 (54 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||

Victor Diagne (an haife shi ranar 5 ga watan Yulin 1971) ɗan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal. Ya buga wa tawagar ƙwallon ƙafa ta Senegal wasanni takwas daga 1992 zuwa 1996.[1] An kuma sanya sunan shi cikin ƴan wasan Senegal da za su taka leda a gasar cin kofin ƙasashen Afrika a 1992.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Victor Diagne at WorldFootball.net