Jump to content

Waƙar Annobar Korona Virus

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Waƙar Annobar Korona Virus

Wakar Corona.

■》(00) Amshi;

Mekirki a baitoci da ya tatso,

A kan Korona shi zai watso.

■》(01)

Sunan ka Rabbi shi muka faro,

Duk ayyukan da mu muka tsaro,

Sai gaisuwa tuli mun jero,

Ga Annabinka wanda ka turo.


■》(02)