Wacha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wacha
sunan gida
Bayanai
Suna a harshen gida Wacha
Tsarin rubutu Baƙaƙen boko

Wacha na iya zama ɗaya daga abubuwan dake cikin waɗannan rukunnai masu zuwa;

Rukunin Mutane[gyara sashe | gyara masomin]

Fitattun mutane da suke da sunan sune kamar haka:

  • Dinshaw Edulji Wacha (1844–1936), ɗan siyasan Indiya
  • Michael Wacha (an haife shi a shekara ta 1991), ɗan wasan ƙwallon baseball na Amurka
  • Jennifer Danielle Wacha wanda aka fi sani da Jennifer Sky (an haife ta a shekara ta 1976), yar wasan kwaikwayo ta Amurka
  • Przemysław Wacha (an haife shi a 1981), ɗan wasan badminton na Poland
  • Rolf Wacha (an haife shi a 1981), ɗan wasan rugby na Jamus

Rukunin Wurare[gyara sashe | gyara masomin]

  • Wacha, Karnataka, zama a Karnataka, India
  • Wacha, Niger, commune in Niger

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Wata