Wakilin suna
![]() | |
---|---|
bangaren magana | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
pro-form (en) ![]() |
Bangare na | suna |
Facet of (en) ![]() | suna |
Represents (en) ![]() |
replacing entity (en) ![]() |
Wakilin suna wannan wata kalma ce ta nahawu wadda ake amfani da ita a matsayar suna. Wakilin suna na iya zama gurbin suna a ɓangaren wanda ya yi aiki ko kuma a ɓangaren wanda aiki ya faɗa a kan shi a cikin jimla.
Na'uikan wakilin suna[gyara sashe | gyara masomin]
1.Wakilin suna na Mutum sune suka kasu gida biyu. Wanda ke zuwa a gurbin sunan wanda ya yi aiki ko mai magana sune, Ni,kai,ke,ita,mu,ku,su. Sai kuma wanda ke zuwa a gurbin sunan wanda aiki ya faɗa kansa ko wanda ake magana a kansa waɗannan sune kamar haka: shi,ta,mu, su [1]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-09-18. Retrieved 2021-03-12.