Jump to content

Walah alsuhaim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Haifaffar yard kasar Saudi Arabia ce Wanda aka haifa ta a babban birnin Saudiyya Riyadh an haife ta a Shekhar 2007 ta fara waka tun tana karamar yarinya, daga baya ta fara shirya fina fanai na barkwanci, ta Sahara ne a lokacin da ta yiwa kulob din kwallo waka a alif 2019 wanda kulob din shine mafi shahara,kudi,kwalliya,magoya baya da kuma nasara a nahiyar asia