Wanke Kwakwalwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Wanke kwakwalwa aiki ne na sanya mutum, mutane ko rukuni na mutane suyi abin da ba zai yiwu ba. Wankan kwakwalwa a halin yanzu fararen ne basa amfani da wasu kai tsaye amma kuma suna amfani da kafafen yada labarai, fina-finai, karya, da sauransu don samun ikon shawo kan wasu (gami da fararen fata marasa karfi)