Wasan kwaikwayo
Appearance
![]() |
![]() ![]() |
Wasan kwaikwayo[permanent dead link] shine duk wani wasa da ake shiryawa Domin a fadakar, a ilmantar, kuma a nishadantar da al'ummah.
IRE-IREN WASAN KWOIKWAYO
Na zamani Na gargajiya
RUBUTATTUN WASAN KWOIKWAYO
GARGADI-misalin sa littafin uwar gulma, kulba na barna,zaman duniya iyawane NISHADI-misalin sa littafin tabarmar kunya. SOYAYYA-misalin sa soyayya Tafi kudi. ILIMI-misalin sa wasan marafa. TUBALIN GANIN WASAN KWOIKWAYO Kayan yan wasa Dandamali Yan wasa Wurin wasa