Wasiu Sanni
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 24 ga Maris, 1961 (64 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Wasiu Eshilokun Sanni (24 ga watan Maris, 1961) ɗan siyasar Najeriya ne, mai wakiltar Jahar Legas ta tsakiya a majillisar Dattijai ta Nijeria tun daga shekara ta Dubu Biyu da Ashirin Ukku[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Lagos Assembly Deputy Speaker wins APC Lagos Central ticket". Premium Times. 28 May 2022. Retrieved 11 March 2023
- ↑ Daramola, Kunle (2 March 2023). "FULL LIST: APC wins Lagos senatorial elections, 20 of 24 house of reps seats". The Cable. Retrieved 11 March 2023
- ↑ Akoni, Olasunkanmi (28 February 2023). "APC clears 3 senate seats, wins 20 of 24 Reps seats in Lagos". Vanguard. Retrieved 11 March 2023