Jump to content

Wayoyin kunne

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sony-WH-1000XM3-kabellose-Bluetooth-Noise-Cancelling-Kopfhoerer.5

Wayoyin kunne kananan kayan aiki ne wadanda kuke sawa ko a cikin kunnu wanku don ku iya sauraron kida, rediyo, ko wayarku ba tare da wani ya ji ba. An fara anfani da wannan naura ne a shekarar 2004. Kafin zuwan wannan naura akanyi amfani da earpiece ne mai waya wanda hakan yana da nakasu dayawa. Hakan ya sanya manazarta kimiyya sukayi bincike domin gano wata hanyar da zaa iya samar da sauti yayi tafi daga waya ta hannu zuwa ita wannan naura.