Jump to content

Wikipedia:Wiki for Climate Change And Global Warm

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Assalamu aliku warahamatullah. Barkanmu daa war ha tare da fatan kowa na lapiy ameen. Ina mai sanar muku da cewa, akwaik project dinda zai gudana mai suna Wiki for climate change and global warm insha'allahu zai gudana a wata Febrailu shekara ta 2022. Dafatan Allah Yasa Mu dace ameen. Ga maik son karin bayani, ga URL na project din:

https://meta.wikimedia.org/wiki/Grants:Project/Rapid/Umar-askira/Wiki_For_Climate_Change_and_Global_Warm

Bissalam. Dan uwanku a Wikimedis Umar-askira