User:Umar-askira
Suna na Umar Ibrahim Askira. Ni kwararene game da sarrafa Na'ura (Computer Engineer) da gyaran ta. Na fara bada gudunmawa a Wikipedia ne domin na kara samun ƙarin ilimin fannoni daban-daban. Na kasance shugaban bayar da horo na ilimin na ita makarantar wato (Head of Training) sannan kuma na zamo shugaba a bangaren kirkiran software development (programming Department). Na fara sanin Wikipedia daga
Abokin karatu na kuma ɗan uwa an wato Muhammad Mustapha Aliyu wanda hakan yayi sanadiyar ƙulla wata dangantaka mai karfi da yarda da juna. Inaso na bada katafaren gudummuwa a wikipedia musamman abin da ya shafi ilimin na'ura ta hanyar fassara bangare da harshen hausa. Ina fatan Allah ya taimake mu baki daya. Amin
|












