Wikipedia:Wikipedia Awareness in Urban Katsina
Appearance
GABATARWA Wannan wani gangami ne na kara yawan manazarta da masu gyara wato editoci daga Jami'oi na Birnin Katsina dake Jihar Katsina, Najeriya. Mun kaddamar da siyasa wato campaign zuwa jami'oi % dake cikin birnin Katsina wanda ni da mutane 10 muka zagaya don raba wayar wa mutane da kai akan wikipedia. Akwai training na kwana biyu da zamu kaddamar ga sabbin editoci da suka nuna ra"ayinsu kan Wikipedia
Jerin Sunaye jerin sunayen wanda suka nuna ra"ayinsu sun hada da, sabbin editoci da muka samu sakamakon wannan gangami