Jump to content

Wild Is the Wind (fim na 2022)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wild Is the Wind (fim na 2022)
Asali
Lokacin bugawa 2022
Asalin suna Wild Is the Wind
Ƙasar asali Afirka ta kudu
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara da crime film (en) Fassara
During 123 Dakika
External links

Wild Is the Wind (2022) fim ne na wasan kwaikwayo na Afirka ta Kudu wanda Fabian Medea ya bada Umarni. Ya kwatanta cin hanci da rashawa da wariyar launin fata a cikin tsarin shari'a na Afirka ta Kudu ta hanyar binciken kisan gillar da aka yi wa wata yarinya Afrikaner da wasu ƴan sanda biyu masu cin hanci da rashawa suka yi wa Mothusi Magano da Frank Rautenbach.[1][2]

Fim ɗin haɗin gwiwa ne tsakanin Netflix da Known Associates Entertainment, kamfanin samar da kayayyaki na Afirka ta Kudu.[3]

Yan wasan kwaikwayo

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Mothusi Magano a matsayin Vusi Matsoso
  • Frank Rautenbach a matsayin John Smit
  • Chris Chameleon a matsayin Wilhelm
  • Mona Monyane a matsayin Abigail Matsoso
  • Nicolus Moitoi a matsayin Sonnyboy
  • Izel Bezuidenhout a matsayin Melissa
  • Phoenix Baaitse a matsayin Slick
  • Deon Coetzee a matsayin Martin Van Der Walt

Saki da Tsokaci

[gyara sashe | gyara masomin]

An saki shi akan dandalin Netflix a watan Oktoba 2022 kuma ya kasance a cikin fina-finai 10 mafi kyawu cikin satin farko da sakin fim ɗin. Tun daga 7 ga Nuwamba 2022, ya na da kashi 63% akan Rotten Tumatir.

  1. Guarragi, Amanda (2022-10-29). "Wild Is the Wind review - what does corruption look like in South Africa?". Ready Steady Cut (in Turanci). Retrieved 2022-11-08.
  2. Wild is the Wind (2022) (in Turanci), retrieved 2022-11-08
  3. Vourlias, Christopher (2022-02-14). "Known Associates Rock the Cradle With New South African Film Studios (EXCLUSIVE)". Variety (in Turanci). Retrieved 2022-11-08.