Wilfried Koffi Hua
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | Ivory Coast, 12 Oktoba 1987 (38 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Ivory Coast | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Makaranta |
Shanghai University (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 88 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 186 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||



Hua Wilfried Serge Koffi (an Haife shi a ranar 12 ga watan Oktoba shekara ta1987)[1] ɗan wasan kasar Ivory Coast ne wanda ya kware a wasannin tsere.[2] Ya lashe lambar tagulla a shekara ta 2013 da kuma zinare a gasar Summer Universiade ta shekara 2015 ban da lambobin yabo da yawa da ya samu a matakin nahiyoyi.[3]
Rikodin gasa
[gyara sashe | gyara masomin]Mafi kyawun mutum
[gyara sashe | gyara masomin]Outdoor
- Mita 100-10.01 (+1.1) (Tempe, AZ a shekarar 2016)
- Mita 200-20.25 (+0.8) (Marrakech a shekarar 2014)
Indoor
- 60 mita-6.62 (Flagstaff a shekarar 2016)
- Mita 200-20.99 (Nanjing a shekarar 2014)