Jump to content

Wirquin (kamfani)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Wirquin kamfani ne na Rububu mallakin Faransa na kayan aikin famfo; jagora ne a kasashen Turai.

Kamfanin yana da ma'aikata kusan 2300, da wuraren gere-gere guda shida.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An kafa kamfanin ne a 1977 a matsayin Wirquin Plastiques S.A. a Carquefou, a yankin Pays de la Loire na yammacin Faransa.

A cikin 2011 ya sayi CME Sanitary Systems a Doncaster a Kudancin Yorkshire, ta zama Wirquin Limited.

Wannan ɓangaren masana'antu ne, tare da kusan ma'aikata ɗari biyu, tare da kimanin 180 a masana'antu.[1][2]

Dubi kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Kwamitin Masana'antar Roboya na Turai

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "WIRQUIN LTD". Companies House. Retrieved 2020-09-07.
  2. "Wirquin Ltd | Manufacturing - member - Doncaster Chamber, South Yorkshire". doncaster-chamber.co.uk. Retrieved 2020-09-07.

Haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]