Wishes: Album din Hutu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wishes: Album din Hutu
Kenny G (en) Fassara Albom
Lokacin bugawa 2002
Characteristics
Genre (en) Fassara smooth jazz (en) Fassara
Record label (en) Fassara Arista Records (en) Fassara
Description
Ɓangaren Kenny G's albums in chronological order (en) Fassara

Wishes: Album din Hutuko kuma da turanci A (Holiday Album) shine na ukun albumdin kirsmati kuma na sha-biyu ga mawakin molo Kenny G. Arista shine wanda ya sake shi a shekara ta 2002, ya yi tsororuwa har zuwa na daya 1 a rukuinin Jazz, na biyu a jerin album din jazz, na 29 a jikin billboard 200,na 34 a rukunin R&B/Hip-Hop, na 64 a album din yanar gizo.[1] kuma shine na biyun yawan saye a kiristimetin 2002 a Amuruka wanda an sayar da guda 501,000 a wannan shekara.[2]

Wakokin da suke cikin Album din[gyara sashe | gyara masomin]

Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Joy to the World" (Lowell Mason/Isaac Watts) - 2:29
  2. God Rest Ye Merry Gentlemen" (Traditional) - 4:34