Wuhan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wuhan.

Wuhan (lafazi : /wuhan/) birni ce, da ke a ƙasar Sin. Wuhan tana da yawan jama'a 10,670,000, bisa ga jimillar 2013. An gina birnin Wuhan a karni na sha shida kafin haifuwan annabi Issa.